Ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar LP a zaben 2023 da ya gabata, Peter Obi ya buɗe shafi a manhajar TikTok yau Talata, 18 ga watan MarisAwanni bayan buɗe shafin, Peter Obi ya samu mabiya sama da 6,000, ya kuma bukaci magoya bayansa su bibiye shi a shafin TikTokWannan dai na zuwa…
2027: Peter Obi Ya Bi Sahun Malam Nasir El Rufai, Mutane Sun Masa Rubdugu a TikTok …C0NTINUE READING >>>>