Abinci Ya Kare: Gwamma Ya Gaza Ɗaukar Halayen Hadiminsa, Ya Kore Su daga aiki

Ebonyi – Gwamnan Jihar Ebonyi, Francis Nwifuru, ya sallami hadimansa guda biyu bisa zargin aikata manyan laifukan rashin da’a da cin amanar aiki.

Wannan matakin ya zo ne da lokacin da gwamnan ke kokarin tsaftace shugabanci tare da tabbatar da cikakken bin doka da oda a tsakanin…

Abinci Ya Kare: Gwamma Ya Gaza Ɗaukar Halayen Hadiminsa, Ya Kore Su daga aiki …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment