JUST IN: Sabon Kawancen Jihohin Arewacin Najeriya Da Kamfanonin Sin Zai Fa’idantar
Kawance a tsakanin jihohin arewacin Najeriya da kamfanonin kasar Sin ba sabon abu ba ne, zan iya cewa an kwashi shekaru da dama ana yi, sai dai abin da ya ja hankalina a kwanan shi ne ziyarar da jakadan kasar Sin da ke Najeriya, Yu Dunhai ya kai jihar Kano da kuma kawancen da aka … Read more