JUST IN: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Jami’an Sojoji a Wani Kazamin Farmaki da Suka Kai Benuwai
‘Yan bindiga sun kai hari a garuruwan Benuwai, inda suka kashe mutum biyar, ciki har da sojoji biyu, lamarin da ya jefa yankin cikin fargabaAn kai harin ne a ƙauyukan Mgbaigbe da Mbaitye, inda ‘yan bindiga suka yi wa sojojin sintiri kwanton ɓauna, sannan suka farmaki fararen… ‘Yan Bindiga Sun Kashe Jami’an Sojoji a Wani … Read more