Wani abin fashewa ya fashe a bututun mai na Trans-Niger Pipeline (TNP) da ke Bodo, karamar hukumar Gokana, Jihar RiversRahotanni sun nuna cewa gobara ta barke a yankin da abin ya faru, inda bakin hayaki ke tashi zuwa sararin sama Hukuma ba ta tantance musabbabin fashewar ba, sai dai…
Bututun Mai Sun Fara Fashewa a Rivers ana tsaka da Zancen Tsige Fubara …C0NTINUE READING >>>>