Masana sun yi hasashen cewa za a azumci Ramadan sau biyu a shekarar 2030 saboda bambancin da ke tsakanin kalandar Hijira da ta MiladiyyaRamadan wata ne na tara a kalandar Musulunci, kuma ranakun watan kan canza kowace shekara saboda kalandar na bin zagayowar wataMusulmai suna yin azumi…
Cikakken Bayani: Dalilin da Ya Sa Za a Gudanar da Azumin Ramadan sau 2 a 2030 …C0NTINUE READING >>>>