Gwamnan Jihar Ribas da aka dakatar, Similanayi Fubara, ya bar Gidan Gwamnati da ke Fatakwal.
Majiyoyi sun tabbatar da cewa ya fice daga gidan ne da safiyar Laraba, yayin da sabon Shugaban Riƙo, Admiral Ekwe Ibas (mai ritaya), ke shirin karɓar mulki.
Rahotanni sun nuna cewar an samu…
Fubara Ya Fice Daga Gidan Gwamnati Yayin Da Sabon Shugaba Ke Shirin Karɓar Mulki …C0NTINUE READING >>>>