Gwamna Idris ya rantsar da sabbin alkalai, za a saya masu motocin N300m

Gwamnan jiar Kebbi, Dakta Nasir Idris ya rantsar da sabbin alkalan babbar kotun jihar guda hudu da manyan Khadi guda biyu.

Taron rantsuwar ya gudana ne a adar gwamnatin jihar da ke Birnin Kebbi, a ranar Juma’a.

Sakataren gwamnatin jihar, Alhaji Yakubu Bala Tafida, ya gabatar…

Gwamna Idris ya rantsar da sabbin alkalai, za a saya masu motocin N300m …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment