Gwamnatin Rivers ta ce abin mamaki ne Shugaba Tinubu ya dakatar da gwamna Fubara amma ya bar Ministan Abuja, Wike A cewar gwamnatin, Fubara ya kasance mai bin doka da tafiyar da mulki bisa adalci duk da rikicin siyasa a jihar Ta bukaci al’ummar Rivers su ci gaba da zama lafiya tare…
Gwamnatin Rivers Ta Fadi Mamakin da Tinubu Ya Bata kan Dakatar da Fubara …C0NTINUE READING >>>>