‘Gwanda Buhari’: Shugaban Jam’iyya Ya Fadi Azabar da Mutane Ke Sha a Mulkin Tinubu

Shugaban jam’iyyar ADP, Injiniya Yabagi Sani, ya ce mulkin Bola Ahmed Tinubu zai shiga tarihi a matsayin mafi muni a tarihin NajeriyaInjiniya Yabagi Sani ya ce a halin azaba da kuncin rayuwa da ‘yan Najeriya ke ciki a yanzu, har gwanda lokacin mulkin Muhammadu BuhariYa bukaci gwamnati…

‘Gwanda Buhari’: Shugaban Jam’iyya Ya Fadi Azabar da Mutane Ke Sha a Mulkin Tinubu …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment