Ƴan bindiga na ci gaba da riƙe Janar Maharazu Tsiga a garin Tsiga da suka sace a karamar hukumar Bakori ta jihar Katsina da ke Arewacin Najeriya Duk da biyan kudin fansa mai yawa, masu garkuwa da Janar Tsiga sun ki sakinsa, kuma sun sake neman karin kudi a wurin Iyalansa Tun farko,…
Halin da Janar Tsiga Ke ciki a Hannun Ƴan Bindiga duk da Karbar Miliyoyi na Fansa …C0NTINUE READING >>>>