JUST IN: Abba Hikima Ya Sauya Shawarar Zuwa Edo bayan Gwamnatin Kano Ta Kafa Kwamiti

Gwamnatin Kano ta kafa kwamiti don bin kadun kisan da aka yi wa ‘yan Arewa a Edo a makon jiyaLauya Abba Hikima da sauran lauyoyi sun dakatar da shirin zuwa Edo inda suka ce za su ba wa kwamitin dama domin yin aikiSun bukaci a fitar da cikakken rahoto, a kamo wadanda suka aikata…

Abba Hikima Ya Sauya Shawarar Zuwa Edo bayan Gwamnatin Kano Ta Kafa Kwamiti …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment