Gwamnonin PDP sun shigar da ƙara a Kotun Koli, suna kalubalantar dakatar da Gwamna Siminalayi Fubara da Shugaba Bola Tinubu ya yiSun ce shugaban kasa ba shi da ikon dakatar da gwamna, mataimakiyarsa, ko majalisa, inda suka nemi kotu ta haramta matakin na TinubuGwamnonin sun bukaci kotu…
Aiki Ya Dawo Sabo: Gwamnoni 7 Sun Hada Kai, Sun Maka Tinubu a Kotu kan Fubara …C0NTINUE READING HERE >>>>