JUST IN: Alhazan Nijeriya Bana Ba Za A Ba Su Guzuri A Hannu Ba, Sai Dai Su Cira Ta Katin ATM

Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya bayyana cewa zai samar da kuɗin ƙasashen waje mai rangwame (BTA) ga masu niyyar zuwa aikin Hajji na 2025 ne kawai ta hanyar katin biyan kudi (ATM) sakamakon tsarin da ya ɓullo da shi wajen bayar da BTA.

Sai dai, CBN ya shawarci hukumomin Hajj na…

Alhazan Nijeriya Bana Ba Za A Ba Su Guzuri A Hannu Ba, Sai Dai Su Cira Ta Katin ATM …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment