JUST IN: Ali Nuhu Ya Sanar da Rasuwar Fitaccen Jarumin Kannywood, Baba Karkuzu

Shahararren ɗan wasan kwaikwayo, Malam Abdul Kano wanda aka fi sani da Baba Karkuzu, ya rasu a ranar Talata, 25 ga Maris, 2025Rahotanni sun nuna cewa za a yi jana’izarsa a ranar Laraba, 26 ga Maris da safe a gidansa da ke layin Haruna Hadeja a garin Jos, Jihar FilatoBiyo bayan rashin,…

Ali Nuhu Ya Sanar da Rasuwar Fitaccen Jarumin Kannywood, Baba Karkuzu …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment