Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya ce zai sanar da karbar harajin kwastam na ramuwar gayya kan kayayyakin kasashe daban daban, a yau Laraba, a matsayin wani sabon mataki karkashin yunkurinsa na ta da “yakin harajin kwastam” a duniya. Matakin da shugaba Trump ke son dauka ya janyo…
Amurka Ta Daba Wa Kanta Wuka Bisa Karin Harajin Da Ta Yi …C0NTINUE READING HERE >>>>