JUST IN: An Ɗauko Sojoji Daga Wajen Don Horas Da Dakarun Nijeriya 

Gwamnatin Tarayya ta ɗauki hayar zaratan sojoji daga ƙasashen waje domin horas da dakarun ƙasar nan kan dabarun yaƙi da ‘yan ta’adda da kuma ceto mutanen da aka yi garkuwa da su.

Ministan Tsaro, Badaru Abubakar ne, ya bayyana hakan yayin ƙaddamar da horas da sojojin Nijeriya…

An Ɗauko Sojoji Daga Wajen Don Horas Da Dakarun Nijeriya  …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment