JUST IN: An Ceto ‘Yan Nijeriya Sama Da 950 Daga Gidajen Yari A Libya

Hukumar kula da ‘yan Nijeriya mazauna ƙasashen ƙetare (NIDCOM), ta bayyana cewa an kuɓutar da ‘yan Nijeriya 956 daga gidajen yarin Libya tare da mayar da su gida cikin watanni ukun farkon shekarar 2025.

Shugabar hukumar, Hon. Abike Dabiri-Erewa, ta ce waɗanda aka dawo da su sun…

An Ceto ‘Yan Nijeriya Sama Da 950 Daga Gidajen Yari A Libya …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment