Rundunar ‘yan sandan Gombe ta tabbatar da mutuwar yara biyu sakamakon turmutsutsu da ya auku a babban filin Sallar Eid na Gombe a ranar LahadiHatsarin ya faru ne da misalin karfe 10:45 na safe yayin da jama’a suka yi kokarin fita cikin gaggawa, lamarin da ya janyo jikkatar mutum…
An Rasa Rayuka 2, Wasu 20 Sun Raunata a Turmutsutsun Filin Idi, Gwamna Ya Yi Bajinta …C0NTINUE READING HERE >>>>