JUST IN: An Shiga Firgici a Jami’ar Sokoto: Gobara Ta Tashi a Dakin Kwanan Dalibai Mata

Gobara ta tashi a sabon ɗakin kwanan dalibai mata na jami’ar jihar Sokoto (SSU), lamarin da ya jefa mutanen da ke cikin jami’ar cikin firgiciAn ce gobarar ta tashi da misalin ƙarfe 3:30 na yammacin ranar Talata, 25 ga Maris, inda ta lalata sabon ginin da aka kammala kwanan nanWata…

An Shiga Firgici a Jami’ar Sokoto: Gobara Ta Tashi a Dakin Kwanan Dalibai Mata …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment