JUST IN: An Shiga Tashin Hankali a Katsina da ‘Yan Bindiga Suka Sace Wasu Ɗaliban Jami’a

‘Yan bindiga sun sace daliban jami’ar FUDMA a Katsina, bayan farmaki da suka kai Graveyard Quarters da misalin karfe 2:40 na safeRahotanni sun ce jami’an tsaro sun kai dauki don hana ‘yan bindigar tserewa, amma maharan sun riga sun bar yankin kafin su isoA Adamawa, jami’an tsaro…

An Shiga Tashin Hankali a Katsina da ‘Yan Bindiga Suka Sace Wasu Ɗaliban Jami’a …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment