Mai Alfarma Sarkin Musulmi, ya sanar da ganin jinjirin watan Shawwal a Nijeriya, kamar yadda kwamitin duban wata ya tabbatar.
Baya ga Nijeriya, ƙasashen Saudiyya, Bangladesh, da Indiya suma sun ga watan a yau, Asabar 29 ga watan Ramadan, 1446.
Sai dai wasu ƙasashe kamar Malaysia sun…
An Tabbatar Da Ganin Watan Shawwal A Nijeriya …C0NTINUE READING HERE >>>>