Bayan janyewar Aminu Ado Bayero daga hawan Sallah, an hango Muhammadu Sanusi II ya kai ziyara gidan gwamnatin Kano A bisa hotunan da aka wallafa, gwamna Abba Kabir Yusuf ya karɓi Sarkin Kano na 16 tare da wasu manyan masu masarauta a jiharBiyo bayan lamarin, jama’a sun bayyana…
Ana Maganar Hawan Sallah, Abba Ya Gana da Sanusi II, Manyan ‘Yan Fadar Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>