Shahararren dan bindiga, Bello Turji, ya kai farmaki kan wasu manoma a garin Lugu da ke karamar hukumar Isa, a SakkwatoAn ce Turji na dawowa ne daga wata ziyarar Sallah da ya kai a Isa lokacin da ya kai harin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutum 11Mazauna yankin sun ce tun ranar Asabar aka…
Ana tsaka da Bikin Sallah, Bello Turji Ya Ragargaza Kauye Guda a Sakkwato …C0NTINUE READING HERE >>>>