Abuja – Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya yi karin haske kan shirye-shiryen haɗakar ƴan adawa a babban zaɓen 2027 da ake tunkara.
Atiku, wanda ya yi takarar shugaban ƙasa karkashin inuwar jam’iyyar PDP a zaben 2023 da ya gabata, ya ce za su zauna su fitar da…
Atiku Ya Bayyana Yadda Ƴan Adawa Za Su Tsayar da Ɗan Takarar da Zai Kayar da Tinubu a 2027 …C0NTINUE READING HERE >>>>