JUST IN: Ba Mu Yi Wa Kowa Alƙawarin Takarar Shugaban Ƙasa Ba

Shugaban jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) na ƙasa, Alhaji Shehu Musa Gabam, ya bayyana cewa jam’iyyarsu ba ta yi wa kowa alƙawarin samun tikitin takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027 ba.

Ya ce SDP ba za ta zama wata hanya da wasu manyan ‘yan siyasa za su bi don cimma…

Ba Mu Yi Wa Kowa Alƙawarin Takarar Shugaban Ƙasa Ba …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment