Wani babban basarake a Ilawe-Ekiti, Ajibade Olubunmi, ya ce an yi masa barazanar kisa yayin wata ganawar danginsu a ranar 15 ga MarisYa rubuta korafi ga Kwamishinan ‘yan sanda na jihar Ekiti, yana rokon a kare rayuwarsa daga wasu mazauna unguwar Irorin da ke masa barazanaYa bayyana…
Basarake Ya Nemi Taimako bayan Barazanar Kisa da Wasu Matasa Ke Yi Masa …C0NTINUE READING HERE >>>>