JUST IN: Bayan Ganawar Aminu da Wike, Ana Fargabar Kotu na Iya Hana Sanusi II Hawan Sallah

Kwararren lauya kuma mai kare hakkin dan Adam, Chidi Odinkalu, ya bayyana damuwarsa kan yadda kotu za ta yi katsaandan a hawan sallah a KanoFitaccen lauyan ya ce an samu bayanan sirri a kan hukuncin da kotun daukaka kara ke shirin zartarwa, wanda zai goyi bayan Sarki Aminu Ado BayeroYa…

Bayan Ganawar Aminu da Wike, Ana Fargabar Kotu na Iya Hana Sanusi II Hawan Sallah …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment