JUST IN: Bayan Hukuncin ‘Yansanda, Sarki Sanusi II Ya Soke Hawan Sallah

Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya amince da haramcin yin hawan Sallah da rundunar ‘yansandan jihar Kano ta yi a kwanakin baya, inda ya ce matakin ya zama wajibi domin dorewar zaman lafiya da ci gaban jihar.

 

Saboda haka, Sarki Sanusi II ya bayyana cewa bikin gargajiya na…

Bayan Hukuncin ‘Yansanda, Sarki Sanusi II Ya Soke Hawan Sallah …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment