Duk da hana bikin Sallah da ‘yan sanda suka yi saboda matsalolin tsaro, Sarki Muhammad Sanusi II ya gudanar da Hawan Nasarawa a KanoA bana, an sauya jerin gwanon Hawan Nasarawa daga hawa doki zuwa hawa motocin fada, inda sarki ya kai gaisuwa ga Gwamna Abba YusufJama’a sun fito suna…
Bidiyo: Sarkin Kano, Sanusi II Ya Ture Umarnin ‘Yan Sanda, Ya Yi Hawan Nasarawa …C0NTINUE READING HERE >>>>