Sanata Abdul Ningi na Bauchi ta Tsakiya na shan suka daga ƴan Najeriya bayan an gano shi a wani bidiyo yana raba takardar kuɗi ₦1,000 ga jama’arsa.Wani mai suna Ayekooto ne ya wallafa bidiyon, inda ya soki ɗan Gwamnan Bauchi da tsohon Gwamnan Jigawa, Sule Lamido, waɗanda suka…
Bidiyo Ya Fusata Mutane, Sanata Ya Fito kan Titi Yana Raba N1,000 da Azumi, an Masa Rubdugu …C0NTINUE READING HERE >>>>