JUST IN: Bukatar Kawo Karshen Karin Kudin Kiran Waya Da Na Data

A kwanan baya ne, Hukumar Sadarwa ta Kasa NCC ta sahalewa Kamfanonin Sadarwa na Kasar nan yin karin kaso 50 na kudin Data da kuma na kiran wayar tafi da gidan, inda lamarin ya haifar da cecekuce a tsakain ‘yan Nijeriya, musamman talakawa da ke amfani da kafar sadarwa.

Wannan karin ya…

Bukatar Kawo Karshen Karin Kudin Kiran Waya Da Na Data …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment