JUST IN: Bututun Iskar Gas Ya Sake Fashewa A Ribas

Bayan fashewar da ta girgiza bututun Trans Niger a Bodo dake ƙaramar hukumar Gokana, wata fashewar ta sake auku a wurin ajiyar man fetur na Soku da ke ƙaramar hukumar Akuku Toru a Jihar Ribas.

Ƙungiyar kare muhalli ta YEAC-Nigeria ta tabbatar da afkuwar hakan a wata sanarwa da…

Bututun Iskar Gas Ya Sake Fashewa A Ribas …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment