JUST IN: Chelle Ya Fara Da Ƙafar Dama A Super Eagles

Sabon kocin Super Eagles, Eric Chelle, ya fara aikin sa da nasara, bayan da tawagar ta doke ƙasar Rwanda da ci 2-0 a filin wasa na Amahoro.

Chelle ya karɓi ragamar horar da Super Eagles watanni biyu da suka gabata, kuma wannan shi ne wasan farko da ya jagoranta.

Wannan wasa na cikin…

Chelle Ya Fara Da Ƙafar Dama A Super Eagles …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment