JUST IN: Cutar Mashaƙo Ta Ɓarke A Legas, Mutane 10 Sun Kamu

Jihar Lagos ta samu rahoton kamuwar matasa 10 da cutar Mashaƙo tsakanin ranar 1 ga Janairu zuwa 27 ga Maris 2025, yayin da hukumomin lafiya ke ƙara ƙoƙarin daƙile yaɗuwar cutar.

Kwamishinan lafiya na Jihar, Farfesa Akin Abayomi, ya bayyana cewa ana iya samun rahoton cutar har sama…

Cutar Mashaƙo Ta Ɓarke A Legas, Mutane 10 Sun Kamu …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment