Biyo bayan fashewar wasu manyan Bututun danyen Mai da ke a kasar nan da ke a yankin Bodo a jihar Ribas, wanda ake aikin tura man zuwa Nijar wato (TNP), hakan ya sanya, an samu raguwar man da ke sarrafawa.
Jaridar LEADERSHIP ta ruwaito cewa, a daren ranar Litinin data gabata ne, lamarin…
Dalilin Da Ya Sa Ɗanyen Man Da Ake Haƙowa A Ribas Ya Ragu …C0NTINUE READING HERE >>>>