JUST IN: ‘Dalilin da Ya Sa Aminu Ado ba Zai Taba Iya Gudanar da Hawan Sallah a Kano ba’

Masanin tarihi, Malam Ibrahim Ado Kurawa ya ce ba zai yiwu Aminu Bayero ya shirya Hawan Sallah ba tunda ba shi da ikon gudanarwa a al’adaKurawa ya ce hawa yana da tsari da ka’idoji sama da shekaru 500, kuma dole ne a gudanar da shi daga fadar Gidan Rumfa, ba wani wuri baYa bayyana cewa…

‘Dalilin da Ya Sa Aminu Ado ba Zai Taba Iya Gudanar da Hawan Sallah a Kano ba’ …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment