Firaministan kasar Sin Li Qiang, ya sanya hannu kan dokar majalisar gudanarwar kasar Sin, mai kunshe da matakan dakile takunkuman kasashen waje ta jamhuriyar jama’ar kasar Sin, a jiya Litinin.
Zan iya cewa, wannan doka ta zo a dai-dai lokacin da ake matukar bukatarta, bisa la’akari…
Dole Ne A Tauna Tsakuwa Don Aya Ta Ji Tsoro …C0NTINUE READING HERE >>>>