An shiga jimami a jihar Katsina sakamakon rasuwar Hajiya Safara’u Umar Radda, mahaifiyar Gwamna Dikko Radda, a ranar Lahadi 23 ga Maris, 2025Hajiya Safara’u ta rasu bayan ta sha fama da doguwar jinya kamar yadda hadimin gwamna, Isah Miqdad, ya sanar a shafin XSanarwar ba ta fadi…
Duniya ba Tabbas: Mahaifiyar Gwamna Dikko Radda Ta Rasu Ana Azumin Ramadan …C0NTINUE READING HERE >>>>