JUST IN: ECOWAS Za Ta Yi Bikin Cika Shekaru 50 Da Kafuwa

A wannan makon, ƙungiyar ECOWAS za ta yi bikin cika shekaru 50 da kafuwa.

An kafa ƙungiyar ne a ranar 28 ga watan Mayu, 1975 a birnin Legas da ke Nijeriya, da nufin inganta tattalin arziƙi, haɗin gwiwa da kuma tsaro tsakanin kasashen Yammacin Afrika.

Ƙasashen da suka kafa ECOWAS…

ECOWAS Za Ta Yi Bikin Cika Shekaru 50 Da Kafuwa …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment