Ibnu Juzai Allah Ya yi masa rahama yana cewa:
“الحَسَدُ خُلُقٌ مَذْمُومٌ طَبْعًا وَشَرْعًا.”
Fassara:
” Hassada mummunar ɗabi’a ce, a ɗabi’a da shari’a.”
Fashin Baƙi:
Ibnu Juzai al-Kalbi Allah Ya yi masa ranama yan nuna mana munin…
Fa’ida Daga Tafsirin Alƙur’ani Na Ibnu Juzai [13] …C0NTINUE READING HERE >>>>