JUST IN: Fa’ida Daga Tafsirin Alƙur’ani Na Ibnu Juzai [17]

Rabe-raben Hassa da

Ci gaba: Mataki na Biyu na Hassada:
Shi ne mutum ya so wata ni’ima ta gushe daga hannun wani saboda yana fatan ta koma wurinsa. Wannan nau’in hassada yana haɗe da kwaɗayi da son kai, domin mai irin wannan hali yana ganin cewa shi ne ya cancanci wannan ni’ima…

Fa’ida Daga Tafsirin Alƙur’ani Na Ibnu Juzai [17] …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment