Ci gaba
Mataki na Uku na Hassada:
Shi ne mutum ya so samun ni’ima kamar yadda wani yake da ita, ba tare da yana so ta gushe daga hannun wanda yake da ita ba. Wannan kuwa ba hassada ba ce, sai dai ana kiranta da fatan alheri ga kai.
Wannan nau’i na hassada ana kiran sa da ‘…
Fa’ida Daga Tafsirin Alƙur’ani Na Ibnu Juzai [18] …C0NTINUE READING HERE >>>>