Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya caccaki matakin Shugaba Bola Tinubu na dakatar da gwamnan Ribas da sauran zababbun shugabanni Tsohon gwamnan Kano ya bayyana cewa dokar ta-baci da aka ayyana a jihar ba ta da tushe a kundin tsarin mulkiYa bukaci ‘yan majalisa su daina zama ‘yar-amshin…
Fubara: Kwankwaso ya hade da Atiku, El Rufa’i, Obi kan rikicin Ribas …C0NTINUE READING HERE >>>>