Aƙalla fursunoni 12 ne suka tsere daga gidan gyaran hali na Kotonkarfe da ke Jihar Kogi da safiyar ranar Litinin, lamarin da ya jefa jama’a cikin fargaba.
Kwamishinan Yaɗa Labarai na Jihar Kogi, Kingsley Fanwo, ya tabbatar da aukuwar lamarin, inda ya ce an sake kama ɗaya daga…
Fursunoni 12 Sun Tsere Daga Gidan Yari A Jihar Kogi …C0NTINUE READING HERE >>>>