Farashin litar man fetur ya tashi daga ƙasa da N900 zuwa N930 a gidajem mai da dama a jihar Legas ranar Litinin, 31 ga watan Maris, 2025Wannan ƙari na zuwa ne bayan matatar Ɗangote ta dakatar da tsarin sayar da man fetur da kudin Najeriya watau NairaGa dukkan alamu har yanzu matatar…
Gidajen Mai Sun Ƙara Farashin Man Fetur, Lita Ta Haura N900 a Wasu Sassan Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>>>