JUST IN: Gombe Za Ta Kashe Naira Biliyan 1.1 Don Samar Da Fitilun Hanya Masu Aiki Da Hasken Rana

Gwamnatin Jihar Gombe ta amince da kashe naira biliyan 1 da miliyan 149 don gudanar da ayyukan sanya fitilun hanya masu aiki da hasken rana da sauran muhimman ababen more rayuwa a fadin kananan hukumomi uku na jihar.

An amince da ayyukan ne a yayin taron hukumar kula da ayyukan hadin…

Gombe Za Ta Kashe Naira Biliyan 1.1 Don Samar Da Fitilun Hanya Masu Aiki Da Hasken Rana …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment