Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya buƙaci a bayyana waɗanda ake zargi da kisan ‘yan asalin Kano 16 a garin Uromi, da ke Jihar Edo, a bainar jama’a.
Haka kuma, ya nemi a biya iyalan mamatan diyya.
Gwamnan ya yi wannan bayani ne a Kano ranar Litinin yayin da ya karɓi…
Gwamna Abba Ya Nemi A Bayyana Fuskokin Waɗanda Suka Kashe ‘Yan Arewa A Edo …C0NTINUE READING HERE >>>>