Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa ta’aziya ga iyalan shahararren jarumin Kannywood, Abdullahi Shuaibu Karkuzu, wanda ya rasu bayan doguwar jinya.
Karkuzu ya rasu yana da shekaru 94.
Sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sanusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar a ranar…
Gwamna Abba Ya Yi Ta’aziyyar Rasuwar Jarumi Karkuzu …C0NTINUE READING HERE >>>>