Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yi kira ga al’ummar jihar Zamfara da su rungumi haɗin kai da zaman lafiya.
Wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sulaiman Bala Idris ya fitar a ranar Asabar, ta taya al’ummar musulmi murnar zagayowar Ƙaramar Sallah, wanda ke nuna…
Gwamna Dauda Lawal Ya Buƙaci A Samu Haɗin Kai Da Zaman Lafiya …C0NTINUE READING HERE >>>>